Masha Allah'' Yadda Aka Gudanar Da Shagalin Bikin Auren Jaruma Halima Atete A Garin Maiduguri


Masha Allah'' Yadda Aka Gudanar Da Bikin Auren Jaruma Halima Atete A Garin Maiduguri.

GA BIDIYON ANAN 👇👇👇👇👇

Wannan ba karamin abun farin ciki bane ganin yadda ake zagin matan Masana'antar Kannywood, akan cewa basa son yin aure da zaman aure.

Cikin ikon Allah ya nuna muna wannan rana, idan baku manta ba a kwanakin baya ita ma Jaruma Rukayya Umar Dawayya ta amarce tare da angon ta Afakallah.

Muna fatar Allah ya sanya alkhairi yabada zuri'a dayyiba.

Post a Comment

Previous Post Next Post