Dalilan Da Yasa Mata Sukafi Maza Sha'awar Jima'i A Lokacin Sanyi.
KALLI ƘARIN BAYANI ANAN 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Masu kimiyya sun tabbatar da cewa mata suke da karfin Sha'awar jima'i a cikin yanayi na sanyi (FUNTURU).
A zahirin bincike da kwararru suka gudanar ya tabbatar da hakan bayan da aka yi bincike mai zurfi tareda da jin ta bakin wasu mutane na musamman.
Jima'i dai wani nau'in yare ne a cikin rayuwar dan Adam, ko kuma muce halitta ce da Allah ya sanya a jikin kowane mutum, dabbobi, da sauransu.
Tags:
Labarai