Safara'u Ta Tona Asiri Yawancin Mata Suna Yawan Aje Tsiraicinsu A Waya


Yawancin Mata Suna Daukar Hotuna Da Bidiyon Tsiraicinsu Su Ajiyewa A Cikin Wayarsu Koda Basu Turama Wani Ba – Safara’u Ta Tona Asiri.

A Hirar Da Akayi Da Safara’u, Ta Bayyana Cewa Har Yau Batasan Ta Yadda Akayi Bidiyon Tsiraicinta Ya Fita Ba, Duk Da Tasan Ita Ba Wata Ko Wani Ta Turama Ba,

Kalli Bidiyon 👇👇👇 Karku Manta Ku Danna Sau 4 Zai Buɗe

Ta Bayyana Cewa Ita Takan Dauki Hotuna Ko Bidiyon Tsiraicinta Ta Ajiye A Wayarta, Kuma Tasan Yan Mata Da Dama Sunayin Haka, Ba Kanta Aka Fara Ba,

Tace Takan Bama Kowa Wayarta, Duk Da Cewa Akwai Bidiyon Tsiraicin Nata A Wayar, Amma Kuma Batasan Ko Waye Ya Fitar Da Bidiyon Har Ya Yadu A Duniya Ba.

TaKara Da Cewa Ta Shiga Mummunar Tashin Hankali A Lokacin Da Bidiyon Nata Ya Fita, Yabi Duniya, Ta Yanda Ko Kofar Gida Bata Iya Fita, Har Na Tsawon Watanni Uku, Don Akwai Ranar Data Taba Fita, Wani A Layinsu Ya Jifeta Da Dutse.

Tashin Hankalin Data Tsinci Kanta A Ciki Hakan Yasa Ta Fara Tunanin Rufe Duka Shafukan Sada Zumuntan Ta, Domin Ta Bace Gaba Daya Ko Zata Sami Saukin Abin Dake Damunta.

Iyayenta Da Kuma Yan Uwa, Sune Su Dinga Kwantar Mata Da Hankali Har Daga Baya Hankalinta Ya Dawo Jikinta, Inda Yanzun Gashi Abu Ya Wuce Kamar Bai Taba Faruwa Ba. Ta Bayyana Hakan Ne A Hirar Da Akayi Da Ita A Shashen BBCHausa..

Post a Comment

Previous Post Next Post