Kalli Yadda Hisba suka kama wasu mata wanda ake lalata dasu a Hotel
Dole a jinjina hukumar Hisba ta jihar Kano saboda irin namijin kokarin da suke wajen ganin kawo karshen mata da maza wanda suke aikata alfasha acikin garin dama fadin Nigeria duka a garuruwan da suke kasar nan babu wani gari da ake kama irin wa’yannan bata garin dai sai jihar Kano domin yadda suke saka ido akan masu shige da fice a wannan garin.
Hukumar tace zata gigayda aika sai inda karfinta ya kare saboda ta kawo gyara da samarwa da duniya al’umma ta gari domin duk macen data karar da rayuwarta a yawan banza to zata iya haifar wa duniya irinta nata gari Allah ya kiyaye.
Gadai cikakken rahoto 👇👇👇👇
SANARWA!!!
Karku manta ku danna sau 3 Zai Buɗe....
Tags:
Labarai