Shekkenan Magana Ta Kare Yanzu Yanzu Ado Gwanja Ya Saki Wakar CHASS Kamar yadda a yanzu haka kalli Abinda ya faru kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna Magana Akan cewa bai kamata ace anyiwa ado gwanja magana ba Akan wannan wakar dazai saki wato CHASS indai a yanzu haka ana ta Cece Kuce.
Mutane Da Yawa a yanzu haka sun fito Suna magana Akan cewa wannan wakar ta ado gwanja Chass baza ta lalata tarbiyar yara ba sai dai idan dama baka da tarbiya” koh kuma ba a koya maka ba gidan ku.
A yanzu haka dai magana ta kare domin ado gwanja ya saki Wannan wakar kuma mutane da Suna magana Akan cewa ba a bashi Izinin Sakin Wakar ba Amma kuma ya saki wakar a yanzu haka Kalli wannan Video.
IDAN KANA BUƘATAR KALLON WANNAN VIDEON SAI KA DANNA SAU 2:
Tags:
LABARI