Abubuwan da suke karawa mata ni’ima musamman amarya a daran farko


MAGANIN KARIN NI’IMA-MATSI DA KUMA SANYI (NA MATA) WANDA BATA DA NIIMA GA WANI SABON HADIN

BARKANKU DA ZUWA WANNAN SHAFI

GA WANI SABON HADIN MAGANIN KARIN NIIMA MA NATA WANDA SUKE FAMA DA RASHIN NIIMA KO BUSEWAR GABA

ya yar uwa idan kian fama da wannan matsala to in Sha Allah matsalarki ta zo jarshe daga yau, burunmu ki samu biyan bukata da yardar Allah

KARAN WANNAN LABARIN HAR ZUWA KARSHE ME:

Wannan fa’ida da zamu kawo magani ne da yake magance matsalolin sanyin mata sannan yana karawa mace niima sannan kuma yana matse mace sosai da koma kamar budurwa.

YADDA ZAKI HADA WANNAN HADIN SHINE:

Da farko dai Kamar yanda Mai karatu yake gani za’a samu garin hulba chokali 1 garin bagaruwa rabin chokali sai a hada da ruwa kamar kwanan sha sai a tafasa sosai idan aka sauke yadan huce sai mace da rika tsogunno a ciki, ko kuma ta rika kama ruwa dashi safe da yamma.

Idan har kuma da dama sai ta samo auduga ta dangwalo man Habbatus saudat tayi matsi dashi, ana samunsa a Islamic kemis.

Insha Allahu zaaga abin mamaki sosai da yardan Allah .

(GA KUMA WANI SABON HADIN MAGANIN )

rashin gamsar wa a yayin jima’i.

TABBAS MATSALA TA RASHIN GAMSARWA MATSALACE WANDA TAKE KAWOWA MATSALOLI DA YAYAWA MUSAMMAN MA GA MA’AURATA,

KADAN DAGA CIKI SHINE YAKAN KAWOWA MUTUWAR AURE.

ga hanyar da zaabi domin kawowa karshanta da yardan Allah

(GASU NAN KAMAR HAKA)

2- rashin haihuwa.

3- rikicewar al’adah

4- soshe-soshen gaba a cikin mutane, har wasu su ringa k’yamar ki da abun hannun ki.

KU KASANCE DAMU DOMIN SAMUN LABARAI DA KUMA MAGUNGUNA KAMAR HAKA MUN GODE

1- fitar farin ruwa.

2- rikicewar al’adah.

3- kaikayin gaba.

4- gaba ya ringa yin zafi a yayin yin fitsari.

5- jin tsirar gaba ba tare da dalili ba.

6- yin fitsari guntu-guntu.

Post a Comment

Previous Post Next Post